Wq/ha/Rachel Baard
Appearance
Rachel Sophia Baard masaniyar Ilimin sanin Allah ce ‘yar kasar Afurka ta Kudu, ta kasance mataimakiyar Farfesar Ilimin Sanin Allah ce da Kyawawan Halaye a Union Theological Seminary da ke Richmond, Virginia, USA.
Zantuka
[edit | edit source]- Muna rayuwa a wani lokaci na daban da lokacin shekarar da ta wuce. Kuma na so ace muna nan muna magana a kan wannan duniya marar adalci ta tatsuniya, kuma wani irin murna muke cewa ba mu yi niyya ba?